Uwargida Hillary Clinton ta kirayi illahirin .Yan
.Jam・iyyar Democrat, su marawa Obama baya wajen ganin an zabe shi shuagaban
Amurka. Tana mai cewa,Jam・iyyar bata da :zarafin yin soko soko koda na dakiki
ko kuri・a daya; bisa wannan yunkuri.
 |
Senator Barack Obama
|
Tayi magana ne jiya da daren Talata, a
taron Jamiyyar Democrat na kasa a Denver,Jihar Colorado,inda Obama zai karbi
tutar Jam・iyyar na zame mata dan takarar shugabancin Amurka gobe Alhamis idan
Allah ya kaimu.