Maras Hoto
Search

Bam Ya Kashe Akalla Mutane Ashirin Da Takwas A Bagadaza

10/11/2008

Injured men are transported to Ibn al-Nafees hospital, after a bomb explosion in Baghdad, Iraq, on Monday, 03 Nov. 2008 Rundunar ˇ¦yan Sandan asar Iraqi ta bada rahoton tashin wani bom da aka boye cikin wata mota wanda ya ratsa ta cikin gungun taron jamaˇ¦a farar hula a birnin Bagadaza yau da rana.

A dai dai lokacin ne kuma wani an unar bain wake a gefe guda ya tada bom a jikinsa a dai dai lokacin da ˇ¦yan sanda da wasu ke oarin kaiwa mutanen farko da suka jikkata agaji.

Mutane aalla 28 ne suka halaka. Ba wanda yace shike da alhakin kai waannan hare-haren, sai dai ana zargin hannun ungiyar al-qaidar Iraqi.

emailme.gif Aika da Wannan sako ta E-Mail
printerfriendly.gif Buga Wannan Shafin

  Muhimmin Labari
Harin Isra'ila Ya Kasa Raunana Rokokin Hamas

  Karin Labarai
Sojojin Isra'ila Sun Kutsa Cikin Zirin Gaza
Hukumomin Jihar Kano Sun Jefa Alhaji Hamisu Lamido Iyantama A Kurkuku  Audio Clip Available
John Atta-Mills Na Jam'iyyar Hamayya Ta NDC Shi Ne Sabon Shugaban Kasar Ghana
Isra'ila Ta Ce Lokacin Tsagaita Wuta Bai Zo Ba Tukuna
Shugaban Somaliya Yayi Murabus