Rahotanni daga Nigeria na cewa wasu ・yan bindiga sun sace jirgin ruwan aukan kaya tare da ma・aikatansa baki aya dab da ruwan tekun yankin Niger Delta da ake rikici a kudancin Nigeria.
Har yanzu ba wata ungiyar da tace ita keda alhakin satar jirgin ruwan aukan kaya na MV Thou Galaxy jiya lahadi a dai dai lokacin da ya shiga zangon sauke kayan da ya auko a tashar jirgin ruwan warri. Kayan da jirgin ruwan yake o arin saukewa mallakar kamfanin mai na Chevron ne.
Ba・a tantance ko daga wace ma・aikatan hjirgin ruwan suka fito ba, amma anji mai magana da yawun rundunar sojin Nigeria Rabe Abubakar yana cewa ga dukkan alamu maya an ungiyar ・yan tawayen dake ar ashin jagorancin Tom Polo ne suka kai harin.