Asusun lamuni da bada rance na asa da asa, IMF ya bada rahoton cewar tattalin arzikin asashe da dama a duniya sun fuskanci barazana saboda matsalar rikicin kasuwannin hannayen jarin da ake o arin kaudawa.
Rahoton da Asyusun na IMF ya bayar yau Alhamis na bayanin cewa har yanzu tattalin arzikin asa da asa na tafiyar Hawainiya, asa da kashi biyar daga cikin ari na hauhawar da ya kamata a samu a dai dai wannan lokaci. Rahoton na Asusun IMF yace nan zuwa shekara mai zuwa su kansu tattalin arzikin asashe masu arzikin masana¡¦antu zai fuskanci barazana ganin yadda a yanzu yake igirgire, kuma wa anda zasu fi cutuwa sune Amurka da asashen Turai.
Kazalika itama China tattalin arzikinta zai an yi asa da kashi goma daga cikin ari a wannan shekarar, amma zai sake da owa zuwa kashi takwas da rabi daga cikin ari a shekarar 2009.