VOANews.com

 

Yau A VOA:

Labarai Cikin Harsuna 45
India Ta Nutsar Da Jirgin 'Yan Fashin Jirage A Somalia

19/11/2008

 A Canadian Navy warship Ville de Quebec, foreground, secures safe sailing as they escort a World Food Programme ship on off the coast of Somalia (File)Rundunar mayaan ruwan Indiya ta ce aya daga cikin jiragen ruwan yainta ya nutsar da wani jirgin ruwan ・yan fashin jirage a dab da gaar Somaliya.

Jami・an soja sun ce jirgin ruwan yain na Indiya mai suna .Tabar・ yayi arangama da babban jirgin ruwan ・yan fashi da wasu ananan jirage biyu dake binsa da maraicen jiya talata. Hukumomi sun ce jirgin yain na Indiya yayi ta nanata kira ga jirgin ・yan fashin da ya tsaya don bincike. Jami・an soja suka ce ・yan fashi daga cikin babban jirgin sun bue wuta kan jirgin na Indiya, wanda ya maida martani ya nutsar da jirgin ・yan fashin. 

Wannan lamarin ya faru a mashigin ruwan Aden, inda jami・an zirga zirgar jiragen ruwa suka ce ・yan fashi sun sace wasu jiragen jiya talata. Hukumomi suka ce ・yan fashi sun sace wani jirgin kamun kifi na asar Thailand auke da ma・aikata 16, da wani jirgin aukan kaya na Iran mai ma・aikata 25 da kuma wani jirgin ruwan Girka mai ma・aikata aalla 23.

A halin da ake ciki, jami・an Amurka sun ce ・yan fashin da suka saci wani jirgin ruwan aukar man fetur na Sa・udiyya da ma・aikatansa su 25 sun tafi da jirgin zuwa tashar jiragen ruwan Harardhere, wata tunga ta ・yan fashin jirage.


E-mail This Article Aika Labarin Nan ma Wani Ta E-Mail
Print This Article Shafi Mai Saukin Bugawa
  Muhimmin Labari
Harin Isra'ila Ya Kasa Raunana Rokokin Hamas

  Karin Labarai
Sojojin Isra'ila Sun Kutsa Cikin Zirin Gaza
Hukumomin Jihar Kano Sun Jefa Alhaji Hamisu Lamido Iyantama A Kurkuku  Audio Clip Available
John Atta-Mills Na Jam'iyyar Hamayya Ta NDC Shi Ne Sabon Shugaban Kasar Ghana
Isra'ila Ta Ce Lokacin Tsagaita Wuta Bai Zo Ba Tukuna
Shugaban Somaliya Yayi Murabus