Maras Hoto
Search

Shugabannin Amurka Mai Barin Gado George Bush,da Magajinsa Barack Obama, Sun Gana A Fadar White House Jiya Litinin

11/11/2008

 Barack Obama (r) and George Bush in the Oval Office of the White House, 10 Nov 2008Jami¡Šan fadar White House sun ce shugaba George Bush da shugaban asa mai-jiran gado Barak Obama sun yi zama mai amfani cikin yanayin jin dai, inda suka tattauna kan muhimman batutuwa da sabon shugaban asar zai fuskanta idan ya hau karagar mulki.

Mr. Bush da Mr. Obama sun gana jiya Litinin karo na farko tunda Mr. Obama ya lashe zaen shugaban asa. Sun yi tafiya tare a harabar Fadar shugaban asa ta White House daga baya zuka yi wani zama a kaaice a ofishin shugaban asa dake fadar mulkin.

Kamfen na Mr. Obama ya bada sanarwa inda ya bayyana gamsuwa da yadda shugaba Bush ya nuna sha¡Šawar ganin an mia mulki lami lafiya. Wata majiya da ta san yadda zaman na jiya ya kasance ta ce Mr. Obama ya yi kira ga shugaba Bush ya da ya goyi bayan bada rance na gaggawa ga masa¡Šantun ababan hawa da ke neman durushewa. 

Shugaban asar mai jiran gado ya kuma nemi Mr. Bush ya gabatar da bukatar bada wani sassauci ga ma¡Šaikata a zaman arshe da za a yi da majalisa mai ci yanzu. Yayinda Mr. Bush da magajinsa suke ganawa, mai akinsa Laura Bush kuma ta zaga da mai akin shugaban asa mai jiran gado Michelle Obama domin nuna mata kowane sao a fadar shugaban asar.

emailme.gif Aika da Wannan sako ta E-Mail
printerfriendly.gif Buga Wannan Shafin

  Muhimmin Labari
Harin Isra'ila Ya Kasa Raunana Rokokin Hamas

  Karin Labarai
Sojojin Isra'ila Sun Kutsa Cikin Zirin Gaza
Hukumomin Jihar Kano Sun Jefa Alhaji Hamisu Lamido Iyantama A Kurkuku  Audio Clip Available
John Atta-Mills Na Jam'iyyar Hamayya Ta NDC Shi Ne Sabon Shugaban Kasar Ghana
Isra'ila Ta Ce Lokacin Tsagaita Wuta Bai Zo Ba Tukuna
Shugaban Somaliya Yayi Murabus